Wayar hannu ta kashe wata mata har lahira

Wayar hannu ta kashe wata mata har lahira

Wannan matar ta rasa rantane a lokacin da take girki a kitchen aka kirata awaya ta daga akusa da cylinder ta gas shine gas din nan take ya kama da wuta. Wannan al amarin ya farune a garin Osogbo. Idan ba kumanta ba a wancan satin ansamu wasu mata da suka kone a irin wannan hadari na daga waya a kitchen a garin sagamu na jahar Ogun. A saboda haka ne wani babban gidan seda gas na garin Osogbo suka gargadi mata akan su dena kai wayarsu kitchen alokacin da suke girke girke sannan kuma sun bayyana cewa ba iya gas ne yake kawo irin wannan matsalaba hatta na urar dumama abinci microwave oven itama tana haddasa wannan hadari idan aka daga waya lokacin da ake anfani dasu. HausaTrustThe admin user of HausaTrust.com.

Continue reading