Yan Majalisa a Amurka zasu kunyata shugaba Trump

Zaa kunyata shugaban Amurka Trump ta hanyar sakawa titin gidansa sunan babban makiyinsa a siyasa wato tsohon shugaban Amurka OBAMA Zaa sanyawa wani titi a amurka suna obama kuma akan hanyar titin zuwa gidan trump yake idan baku mantaba shugaba trump dai yaki sa hannu akasafin kudin kasar nashekarar 2019 sakamakon hanashi gina wata katuwar katangar yajuju wa majuju da majalisar tayi, Akan kudi dala miliyan 50, shugaba trump dai yayi kudurin gina wannan katanga tun yana zagayen kamfen, amma alokacin yace kasar Mexico ce zata biya kudin gina wannan katanga,sannan yace wannan katanga zata hana bakin haure shiga kasar, Ahalin yanzu dai Amurka na ta zabga asara sakamakon wannan kiki kaka, sai kuma gashi majalisa ta yarje cewar zaa sanyawa titin Tafkeken Hotol din trump din sunan obama wanda yake ganin shine babban makiyinsa a siyasance, idan baku mantaba trump din yasha cewa obama sokone be iya komaiba.sannan ya kara da cewa obaman ba dan Amurka bane musulmine dan kasar kenya tun yana dan karami iyayensa suka shigo dashi kasar.Adai birnin new york din inda gidan trump tower yake zaa saka sunan wannan titi domin dai akunyata trump din, kuma awannan unguwa akwai manyan yan majalisa da kuma yan jamiyyar democrat masu sassaukan raayi,sannan anan hillary clinton take, kuma dukkansu Abokan obamanne, Ahalin yanzu de idan trump din zeyi kwatancen gidansa dole sai ya saka sunan obaman, wannan alamari de kowa yasan baze yiwa trump dadiba           HausaTrustThe admin user of HausaTrust.com.

Continue reading