Dan Allah Rahama Sadau Ki Mana Film Din Batsa Koda Guda Dayane inji wani matashi

Wani matashi ya roki Rahama Sadau tayi fim din batsa koda dayane  bayan yaga wasu kayatattun hotuna da ta futar masu daukar hankali

HausaTrust logo

Wani matashi ya roki Rahama Sadau da ta daure tayi musu fim din batsa koda guda daya ne Matashin ya bayyana hakan ne bayan ya ga wasu kayatattun hotunan ta masu daukar hankali Sai dai jarumar har yanzu bata ce masa uffan ba,
bayan haka mutane kuma suka yi masa caa da maganganu wasu suna ganin yayi dede wasu kuma suna ganin baiken sa
Wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna ‘Error Chachera’ yayi batanci ga jaruma Rahama Sadau a shafinta na Twitter bayan ta wallafa wasu hotuna masu daukar hankali
  Matashin dai yayi magiya ga jarumar ne inda ya roketa da ta girman Allah da ta daure tayi musu fim din batsa koda guda daya ne. Sai dai wani abin mamaki game da matashin shine, duk da dai cewa ba da ainahin sunanshi yayi amfani ba a shafin ba yayi amfani da suna ‘Error Chachera’, amma hoton sa sanye yake cikin kaya masu kamala kaftani da hula da ka ganshi kaga mutum mai kamala,
Koda yake kai dai kaga mutum a riga amma baka san ainahin halayyarsa ba har sai yayi magana zaka samu ajin da zaka sanya shi. Domin kuwa wannan magana tasa ta jawo shan martani daga al’umma inda wasu kuma suke ta kyakyatawa kan maganar tasa.
Duk da dai cewa Rahama bata mayar masa da martani ba ko ta nuna cewa ta ga rubutun nasa, amma wasu daga cikin masu tsokaci sun bata laifi, inda suke cewa inda ace shigar kamala tayi da ba wanda zai mata irin wannan magana ta tozarci inda wasu kuma ke cewa dashi da itan duk kanwar jace

HausaTrust logo

 

(Visited 633 times, 1 visits today)