Jaruma kubura Dako Tafutar Da Hotunan Tsuraici Bayan Dadewa Ba aji Ta a Hausa Film Ba

Tsohuwar futacciyar jarumar nan kubura dako ta futar da wasu hotunan tsuraici bayan dadewa baa ganinta acikin masana antar shirya fina finan Hausa

HausaTrust logo

Idan ka kai shekara goma kana kallan fina finan hausa dolane kasan fuskar jaruma kubura dako acikin masana antar shirya fina finan hausa ta kannywood sakamakon gagarumar gudun mawar data bayar acikin masana antar tun a baya,

shekarun baya an bayyana cewa tsohuwar jarumar ta tafi kasar malaysia domin ci gaba da karatunta na digiri tun alokacin a kajita shiru sai a yan kwanakinnan da wasu hotunan ta suka fara yawo a kafafen sada zumunta da wata shiga wanda bai kamata ace yar musulma tanayi ba,

wadannan hotuna tabbas sun dauki hanula mutane da dama musamman a jahar kano wanda wasu dayawa suka dinga kalubalntar yan film.

dama de ba wannan ne karon farko ba wanda jamaar gari wani lokacin harda malamai ke futowa suna sukar wannan masana anta ta kannywood ba domin mafi akasari idan irin wannan al amari ya faru ana jiyo malamai suna hudubobi akan irin wannan badakala da akeyi acikin wannan masana anta ba,

kuma mafi  yawanci wadannan abubuwa matan da suke cikin wannnan masana anta su suke jawo su wanda jarumai maza dayawa suke ganin cewa dama ai tsuntacciyar mage bata mage domin mafi yawancin matan da ake samun su da wadannan abubuwa ba asalin yan jahar kano bane,

HausaTrust logo

(Visited 9,353 times, 8 visits today)