Ni Bankira Hadiza Gabon Da Maryam Yahaya Karuwai Ba Inji Tanimu Akawu

Ni Bankira Hadiza Gabon Da Maryam Yahaya Karuwai Ba Inji Tanimu Akawu Kazafi Akaimun Kuma Duk Wanda Yaimun Wannan Kazafi Nabarshi Da Allah,

HausaTrust logo

Idan baku manta ba a kwanakin baya mun kawo muku wani labari wanda yake nuna cewa jarumin fina finan hausannan kuma uba wato tanimu akawu yakira jaruma hadiza gabon da maryam yahaya masu bin maza wanda alokacin akace yayi hira  da wani gidan radio a Abuja na human right wanda ayanzu tanimu akawu ya futo ya musanta wannan magana ya ce kazafi akai masa,

futaccen jarumin yayi hirane da futacciyar jaridar nan ta aminiya inda ya musanta wannan furuci da akace yayi,

tabbas wannan labari ya kewaya shafukan sada zumunta musamman facebook da youtube inda akai ta yama di din cewa tanimu akawu bai kyauta ba tunda alokacin jamaa basusan cewa kazafi akai masa ba

wakilin jaridar aminya ya tambayeshi cewa daya samu wannan labari wanna mataki zai dauka sai yace bawani mataki da zai dauka kawai dai ya bar wannan al amari a wajan uban giji duk wanda yayi masa da niyyar ya bata masa suna to Allah ya isa

dama dai wannan bashine karo na farko da ake ya da jita jitar karya ba musamman acikin wannan masana anta ta kannywood shin kowanne matakai hukumomin wannan masana anta zasu dauka akan irin wannan kazafi dayake ta kara yaduwa a cikin wannan masana anta?

HausaTrust logo
HausaTrust logo

(Visited 2,053 times, 4 visits today)