Ni Dan Jam iyyar APC ne Har Yanzu Inji Buba Galadima Yayin Da Wata Mace Ta Rungumeshi

Ni dan jam iyyar Apc ne Har yanzu inji buba galadima yayin da wani hoto yake yawo wanda wata mace ta rungumeshi agefe guda cikin taron dubbabn Al umma

HausaTrust logo

Mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Atiku Abubakar, Injiniya Buba Galadima ya ce har yanzu shi dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne

A hirar da akayi da Galadima a wani shirin Channels TV mai suna ‘The Verdict’ ya ce har yanzu shi mamba ne na jam’iyyar APC kuma shine jagorar ‘yan aware na jam’iyyar da akafi sani da Reformed APC Buba ya yi wannan fashin bakin ne yayin da mai gabatar da shirin Seun Okinbaloye ya gabatar da shi a matsayin dan jam’iyyar Peoples Democratic Party.

Tsohon sakataren rusheshiyar jam’iyyar Congress for Progressive Change, ya kara da cewa, “Ni mai magana da yawun dan takarar shugabancin kasa na PDP ne kuma
Buba Galadima wanda tsohon na hannun daman Buhari ne ya kara da cewa ya yi imanin Atiku zai kayar da Shugaba Muhammadu Buhari a zaben da za a gudanar a ranar Asabar dinnan ta gobe


Ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC ta dauko hayar mutane daga Jamhuriyar Nijar domin ta kara adadin magoya bayan ta a wurin yakin neman zabe a Kano.
“Atiku Abubakar neshugaban kasar Najeriya mai jiran gado da izinin Alla inji Buba galadima,

HausaTrust logo

(Visited 373 times, 1 visits today)