Matan Film Sunfi Maza Samun Kudi – Tanimu Akawu

matan film sunfi maza samun kudi nesa ba kusa ba inji futaccen jaruminnan na garin jos kuma wanda yake futowa a boss jarumi tanimu akawu

HausaTrust logo

Alhaji Tanimu Akawu dai shahararren dan wasan hausane wanda yace yanzu haka yakai shekara Goma sha takwas yana cikin masana’antar kannywood.

A wata hira da akayi dashi a gidan radiyon Human right na garin Abuja, acikin shirin wani shiri mai suna Dandalin finafinai, jarumi tanimu akawu ya koka kwarai dagaske gama da yanda masanaantar shirya fina finan hausa ta koma

Acikin hirar tanimu akawu ya bayyana cewa matan film da dama suna ruke manyan wayoyi da kuma hawa manyan motoci sabanin mazan da suke cikin wannan masana anta,

da aka tambayeshi shin ko ta yaya suke samun kudin nasu sai yace bashi zaa tambaya ba sai dai aje a tambayesu

Ya cigaba da cewa ” ai film yanzu madubi ne na mata, duk matar da zata ce tana son tayi film so take a haskata ta samu kudi

futaccen jarumin tanimu akawu de jarumi ne wanda ya dade acikin wannan masana anta wanda kuma akka dade ana damawa dashi acikin wannan har ka

sannan yayi fina finai dayawa wadanda suka shara a duniyar kannywood

HausaTrust logo

(Visited 4,407 times, 1 visits today)