Wasu Boyayyun Hotunan sharholiya Daga Kannywood

Wai meyasa aka kebance wasu jarumai a kannywood baa hukuntasu a baya ba? inji wani mai rubutu a shafin kafar sadarwa ta facebook GARKUWAN MAJI DADIN KIRU

HausaTrust logo

Da Farko Banyi Niyyar Cewa Komai ba Akan Dan Barwar dake Faruwaba a Kannywood Ta Korar Da Kungiyar MOPPAN Tayiwa Jaruma Rahma Sadau.
Wannan Mataki da Wannan Kungiya ta Dauka akan Rahma Sadau Rashin Adalcine Da Kuma Hassada da Suke Nuna Mata Ganin Irin Daukakar da Allah Yayi Mata a Harkar Film Cikin Dan Karamin Lokaci.

Tabbas Rahma Sadau Na Yarda Tayi Laifi Kuma Ya Cancanci a Hukuntata dai dai da Laifin da Tayi Amma Bisa Adalci.

Ali Nuhu Abinda Yayi a Nigerian Films Kwatankwacin na Rahma Sadau Baiyi ba Wajen Muni da Nuna Halin ko in kula ga Addininn Muslunci Amma Wanne Mataki Wannan Hukuma ta Dauka Akanshi??
Kodanshi Babban Director ne da Producer a Harkar Kannywood??
Ibrahim Mai Shinku.  Shima Babu irin Abinda Baiyi ba A Harkar Film da Hotunan Banza a Bakin Ruwa Kuma Shima The Same da Ali Nuhu Babu Wani Mataki da aka Dauka akansa.

Zainab Indomie Itama dai Hakan ce a Bakin Swimming pool ta Dauki Hoton Wani Video tare da wasu mutanen Banxa Babu Komai a Jikinta Sai Pant da Brazier Amma Babu Matakin da Kuka Dauka Akanta.
Hadiza Gabon.  Haka Itama abinya faru da ita  a Club tayi wata Mummunan Rawa amma Babu Abinda kukayi Mata.

Abin Tambaya Mai Rahma Sadau Tayi Muku Sai Ita Kadai Kuka Dauki Wannan Mataki akanta??
Ba Ina Nufin Batayi Laifi ba Amma Idan Kuna son Gaskiya Sai ku Hada da Wancan Laifi da Wadancan Taurari Sukayi da Wanda Tayi Sai ku Yanke Musu Hukunci base on Abinda Kowanne Yayi. Amma ni Nasan Laifin Rahma Sadau Ko Rabin Rabin Nasu Baiyi ba.
Adinga Hukunci Tsakani da Allah

HausaTrust logo

(Visited 18,521 times, 15 visits today)