Angano Sheikh Kabiru Gombe a Bakin Ruwa Yana Shan Soyayya

Angano futaccen malamunnan shekh kabiru gombe a bakin ruwa shi da me dakinsa suna shan soyayya, yakamata muyi koyi dashi wajan nunawa matanmu soyayya,

HausaTrust logo

Kowa yasan futaccen malamin Addinin nnan Sheikh Kabiru Haruna Gombe yayi fuce wajan yiwa mata nasiha akan su dinga rike mazajan su da kuma nuna musu soyayya da kuma yin kwalliya da kula da girki idan har suna so suma mazajen su dinga nuna musu soyayya,

Sannan awani bangaran kuma yana jan hankali ga mazaje akan su dinga kula da matansu akan su din ga nuna musu soyayya da kula dasu, Sheikh Kabiru Haruna Gombe kowa yasan shi awajan waazan tar da jamaa akan kula da aure da lura da mata sosai,

Sai gashi shahararren malamin an ganoshi da medakinsa a bakin wani ruwa suna shakatawa, da alama malamun yana nunawa jamaa a aikace yanda ya kamata su dinga kula da matansu, su dinga futa dasu wajan shakatawa da kuma nuna musu tsantsar soyayya,

mutane da dama musamman maza suna tsangwamar mata dayawa, sai kaga mutum agidansa bazai taba sakin fuska ga iyalan saba ballan tana ma har ya dauke su su futa irin wannan wajan shakatawa muna jan hankali ga mutane ya kamata suyi koyi da wannan futaccen malamin, wajan nunawa matansu tsan tsar soyayya,

HausaTrust logo

(Visited 7,465 times, 2 visits today)