Yanzu Yanzu GP ibrahim idris ya shiga ganawar sirri da Buhari

yan jam iyyar adawa suna can suna bikin murnar saukar GP ibrahim idris ,kuma hakan baya rasa nasaba da kiraye kirayen da ake buhari ya sauke GP din

HausaTrust logo

 

GP Ibrahim Idrs wanda wa’adinsa zai kare a yau ya shigo fadar shugaban kasan ne cikin mota kira Marsandi baka misalin karfe 1:30 kuma ya shiga ofishin Buhari kai tsaye. batare da kowa ya tsareshi ba,

Kafin zuwan IGP Idris, sabon sifeton da ake kyautata zaton za’a nada, AIG Adamu Lafia, ya gana da Abba Kyari da safe inda shi IGP ke aikinsa na karshe a matsayin shugaban yan sandan Najeriya a bikin tunawa da sojojin Najeriya da suka rasa rayukansu a filin daga. dake nan Abuja

(Visited 129 times, 1 visits today)