shin wacce shawara zaku bawa sarkin waka naziru murabus

Shin wacce shawara zaku bawa sarkin waka naziru murabus kan wannan tsohuwar soyayyar

Idan baku manta ba de an kwashi soyayya sosai wacce har takusan kaiwa ga aure tsakanin sarkin waka murabus da jaruma Hadiza Gabon

Amma bayan rabuwarsu da dadewa anga wasu hotuna suna yawo wanda sukai tallan mudatex tare ana tunanin anya kuwa soyayya bazata dawo danya ba?

Shin Wacce shawara kuke tunanin zaku bawa sarkin waka naziru murabus? Kan wannan tsohuwar soyayyar

(Visited 89 times, 1 visits today)