shin kunsan wani sirri da baku sani ba game da nafisa Abdullahi?

Shin kunsan dalilin dayasa nafisa Abdullahi tazama daya daga cikin jerin yan matan da ake ji dasu a masana antar kannywood

Jarumar de ta taka rawa a baya sosai a fagen fina finan hausa kuma tana daya dagacikin manyan jarumai da kamfanin FKD yake ji dasu,

Nafisa Abdullahi de macece me hakuri a zahiri wacce tana daya daga cikin wadan da yan kallo suke mata kallon shuru shuru ce ita,

Sannan jaruma ce wacce take zagewa wajan taka dukkanin wani rol da aka bata,

Sannan ta taba soyayya da futaccen jarumi Adam a zango soyayyar da ta kusa kaisu ga aure,

(Visited 307 times, 1 visits today)