Shekaru 21kenan da rasuwar Dr mamman shata!!!

Yau Alhamis Marigayi Dokta Mamman Shata yake cika shekara 21 da rasuwa.
Da me za ku fi tunawa da wannan shahararren mawakin wanda ya rasu a ranar 18 ga watan Yunin shekarar 1999? 😭

(Visited 51 times, 1 visits today)