shugaban kasa Buhari ya jajan tawa mutanan katsina da maiduguri

 

HausaTrust logo

A yaune shugaban kasa Buhari yayi Dogon bayani ga mutanan kasar Najeriya sannan shugaba Buhari ya jajantawa mutanan katsina da maiduguri

Sannan shugaban ya kara da cewar jamaar Najeriya suna cikin wani mawuyacin hali sakamakon annoba korona,

Sannan shugaban yayi jaje ga wadanda suka rasa yan uwan sakamakon cutar damuna wadan da suka rasa hanyoyin cin abincinsu sakamakon matakin da gwamnati take dauka

Shugaban kasa Buhari yayi wannan jawabanne a jawabinsa na ranar june 12 wato ranar yancin kai, Lamar yadda jaridar punch ta ruwaito,

Shugaban ya kara da cewa “ranace ta karrama magabatan mu wadanda sukayi wahala wajan samar da jam juriya mu da kuma duk wani Dan Najeriya da yayi aiki tukuru domin dorewarta”

“Muna bikin demokradiyya na wannan shekarar duk da annoba korona wacce ta raunata kasarmu dama duniya baki daya

“Shakka babu wannan lokaci ya kasance mawuyaci ga kowa, musamman wadanda suka rasa masoya sakamakon cutar da kuma wadanda suka rasa hanyoyin rike kansu. Sakamakon tsatstsauran matakin da muka shimfuda a kowanne mataki na gwamnati domin maganar annobar ga rayukan al umma,

Sadaukarwar ma’aikatan lafiyarmu da sauran masu muhimmin ayyuka wajen shawo kan wannan cutar ya nuna karfin gwiwarmu a matsayin mutane da kasa mai inganci.

“Kuma na yi amfani da wannan damar wajen mika godiya na ga dukkaninku a kan ayyukanku ga kasar.”

 

(Visited 27 times, 1 visits today)