Innalillahi Sabbin Mutane 10 Sun Kara Kamuwa Da Cutar Corona A jahar kano

Innalillahi Sabbin Mutane 10 Sun Kara Kamuwa Da cutar Corona A jahar kano Inda yanzu jahar kano take a matsayin ta uku a mafiya yawan masu cutar a najeriya

Daga Aminu Asarab

HausaTrust logo

Ajiya da daddare ne ma aikatar lafiya ta jahar kano ta tabbatar da karin mutum 10 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi a jahar kano inda adadin mutanen da suke da ita yakai 37 a fadin jahar kano

wannan cuta de na cigaba da yaduwa acikin jahar kano inda itace jaha ta farko a najeriya da adadin cutar yake karuwa da kaso me yawa tun bayan bullar cutar a jahar

sannan ayanzu itace jaha ta uku da tafu kowacce yawan al ummar da suka kamu a najeriya bayan jahar lagos da Abuja sai jahar kano ke biye musu baya

inda ayaune aka shiga rana ta uku tun bayan hana alummar jaha futowa na tsawon sati daya inda jamaa da dama keta rokon kada a kara tsawaita wannan doka bayan an cinye wannan satin,

HausaTrust logo

(Visited 270 times, 1 visits today)