Mu shawara muka bayar akan film din kwana casain inji Afakallahu

mu shawara muka bayar akanfilm din kwana casain iji afakallahu a tattaunawar da gidan radiyon freedom tayi dashi ashirin indaranka

Aminu Asarab

kamar yanda kuka sani ana ta rade radin an dakatar da film din kwana casain da gidan badamasi wanda gidan talabijin na Arewa24 yake gabatarwa

jamaa dayawa suna ta rade radin cewar an dakatar da wannan film ne sakamakon ya shafi siyasa mutane dayawa de basuji dadin wannan da katarwa da hukumar tace fina finai da dabi ta jahar kano tayi ba,

ajiya shugaban hukumar ismail na abba afakallah ya bayyana cewa shawara suka bayar sabida sun sabawa dokar hukumar

haryanzu de wannan gidan talabijin bai fadi matsayarsa ba amma anga sun dora tallan cigaban shirin a shafinsu na twitter

abun jira agani de shine zuwa ranar lahadi zamuga zasu haska wannan film kokuwa

(Visited 160 times, 1 visits today)