Wani Malami Ya Halattawa Musulmai Shan Giya Yau Sabida Kariya Daga Coronavirous

Wani Malami Ya Halattawa Musulmai Shan Giya Yau Sabida Kariya Daga Coronavirous inji sheikh osman Nuhu Sharubutu Dake Kasar Ghana

HausaTrust logo
HausaTrust logo

babban limamun nan na kasar ghana sheikh osman Nuhu Sharubutu ya baiwa alummar musulmi fatawar halaccin shan giya bisa ibtilain cutar nan ta coronvirus kamar yanda jaridar na ta labarai24 ta rawaito,

limamin ya kara da cewa tunda an bayyana cewa giya tana maganin wannan cuta to ya halatta musulmai suyi ta ammmali da ita,

sheikh sharubutu yace a tsarin addinin mususlunci an yadda a rushe masallaci, haka kuma shan giya haramunne amma zaa iya sha sabida wasu dalilai inji futaccen malamun.

haka zalika limamun yace laakari da halin da ake ciki na ibtilain wannan cuta ya sanya za a iya shan giya wacce masana sukace tana rage masifar ta corona virus kamar yanda jaridar labarai24 suka rawaito

HausaTrust logo

(Visited 334 times, 1 visits today)