Da Aurena akan Momi Gombe Tafuto Tai Film Inji Adam Fasaha

Da Aurena akan Momi Gombe Tafuto Tai Film Inji Adam Fasaha idan kuma karya nake tafuto ta karyata hukumar moppan shedane

 

Idan baku manta ba mun dade muna kokarin tattaunawa da futaccen mawakinnan Adam fasaha musamman akan Abunda aka dade ana ta  ya ma didinsa a kafafen sada zumunta tsakaninsa da tsohuwar matar sa momi gombe wanda ake zargin mawakinnan hamisu bureka da silar mutuwar Auran su

Ayau jaridar hausatrust ta samu zarafun tattaunawa da shi Adam fasaha inda ya gaya mana gaskiyar abunda ya faru tsakaninsa da momi gombe
Kar na cika ku da surutu Ga Adam fasaha de da bakinsa akan wannan kwamacala,
Adan fasaha yayi godiya da Allah da kuma wadanda suka dunga tausar sa akan wannan batu inda yace yana godiya da sarki Ali Nuhu da sauran wadanda suka dinga bashi hakuri,
Adam fasaha yace tsawon wannan lokaci baiso yayi magana ba sakamakon hakurin da akai ta bani daga baya sai naga wannna abu yana neman ya bata mun suna da baground dina
kuma da farko ni nadau maganar a almara  wacce zaazo ayita kawai tawuce amma kwatsam sa inaji na shigo cikin maganar  fasaha ya kara da cewa bama wannan ba ni menene anfanin wannan magana a gurina na farako ni bance zan mai da momi gidana ba kuma ni baaji ina yawan maganar ta ba ko kuma aa akwai maganar danai wacce ta shafeta
mun tanbayeshi akan murayar ita momi gombe da akafutar tana nesanta shi hamisu bureka acikin wannnan lamari shin me ze ce akan hakan sai yace
to ita wannan kyaleta domin na ruga nagamai mata komai auranta fa nayi ba zaman daduro mukai da ita ba saboda haka bazan iya magana akan abunda ya shafi auranmu ba sai dai kawai na barta da zunubin data aikata a kanta sabida da aurena akanta tafuto tai film
mun tanbayeshi shin mene alakarta da hamisu lokacin da take gidan sa sai yace
tabbas abubuwa sun faru a baya amma munzauna munyi sulhu mun fuskanci juna da hamisu sai dai abunda zan iya fada anan shine shi hamisun yasan nasan abunda duk ya faru  itama tasan nasani,
Munso muji ta bakin shi hamisu bureka da ita kanta momi gombe amma de abun yaci tura
Amma a dazu jaridar rariya ta bayyana cewa hamisu Breka yace shi bayan mutuwar Auran momi gombe ma yafu shekara bai sakata a idanun sa ba

(Visited 1,221 times, 9 visits today)